Ilminka da bayananka na iya kawo canji! Ta hanyar raba bayanan noman ka ko ilmin noman gargajiya, za ka taimaka mana gina AI da ya dace da bukatun manoma a Arewacin Najeriya. Tare, za mu inganta samuwar abinci da kuma tallafa noma mai dorewa.
Ba da gudummawan Ilminka Ba da gudummawan Bayananka